Tsokaci da Ra'ayoyi

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, sanye da dankwali da aka rubuta “JESUS”

Kyaftin É—in Super Falcons, Rashidat Ajibade, na bayyana bangaskiyarta ga Yesu a duk inda ta je.

Gamayyar Son Zuciya da Tumasanci: Duk Dan Siyasar Da Ya Dogara da Waɗannan Don Cin Zaɓe, Ya Yaudari Kansa

Gamayyar Son Zuciya da Tumasanci: Duk Dan Siyasar Da Ya Dogara da Waɗannan Don Cin Zaɓe, Ya Yaudari Kansa
spot_imgspot_img

Na Yi Aure Tun Ban Gama Sakandare Ba; Yanzu Shekaru na 42, Yara na Uku Kuma Har Yanzu Ina da Aure” – inji Lubna...

Kada Ka Gina Rayuwarka Kan Abin da Kake Gani a Social Media - Ba Komai Ne Gaskiya Ba

‘Ba Kuri’un Jama’a ‘Yan Siyasa Ke Bukata Ba, AlÆ™alai Suke Bukata’ – OdinkaluOdinkalu

A cewarsa, abin takaici ne yadda wasu gwamnoni ke nuna rashin ikon biyan mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata, amma a lokaci guda suna kashe makudan kuɗaɗe wajen kula da jin daɗin alƙalai

TSOKACI: Buhari ya yi ƙoƙarin kare El-Rufai, amma El-Rufai bai fahimci manufar jagoran nasa ba

Yanzu Buhari ba ya raye, kuma El-Rufai na fuskantar yanayin siyasar da wasu ke ganin shi kansa ya taimaka wajen gina ta.

Buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa ga masu riƙe da madafun iko

Danladi Umar bai taɓa tunanin za a iya cire shi ba ba bisa ƙa’ida ba, amma da yake gwamnati, gwamnati ce, rana tsaka aka yi wa doka karan tsaye, aka cire shi yana ji, yana gani, kuma yau an aike shi kurkuku.

Najeriya ta shafe shekara 20 ba tare da Æ™idayar jama’a ba

Sai dai, matsalolin tsaro, ƙarancin kuɗi, shirye-shiryen gudanarwa da kuma siyasa sun sa aka ci gaba da jinkirta gudanar da ƙidayar.

Kafin Ka Kare Maganar Kosai da Kuli-kuli, da Masara …Ka Karanta Wannan

Hakika, N50,000 na iya taimaka wa wasu ƙananan 'yan kasuwa su ƙara jari. Amma akwai tambaya mai muhimmanc