Wani Magidanci ya nemi Kotu ta raba aurensa da matarsa saboda tana zuba ruwa kan gadon idan ya nemi saduwa da ita

Wani Magidanci ya nemi Kotu ta raba aurensa da matarsa saboda tana zuba ruwa kan gadon idan ya nemi saduwa da ita

Daga Wakiliya

Wata kotun gargajiya da ke Ibadan a Jihar Oyo ta raba auren wasu ma’aurata da suka kwashe shekara 21 tare, bayan mijin ya zargi matarsa da rashin biyayya, cin mutuncinsa da barazana ga rayuwarsa.

Dauda Adigun ne ya kai karar matarsa, Mary Oluwaseun, yana neman kotun ta raba aurensu.

Dauda ya shaida wa kotun cewa aurensu ya kasance cikin rikici, inda ya zargi matarsa da raina shi a gaban ’ya’yansu da kuma kin bin umarninsa.

Ya ce a duk lokacin da ya nemi hakkinsa na aure, sukan samu sabani, inda ya yi ikirarin cewa matarsa kan yi ihu har ’ya’yansu su ji, sannan wani lokaci ta kan zuba ruwa kan gadon domin hana shi saduwa da ita.

Dauda ya kuma zargi matarsa da lalata masa kayayyaki a duk lokacin da suka samu sabani, tare da yi masa barazana cewa za ta kawar da shi.

Ya bukaci kotun ta ba shi kula da ’ya’yansu guda hudu, yana zargin cewa mahaifiyarsu ba ta kula da su yadda ya kamata ba, har ma ta yi watsi da harkokin iliminsu.

Sai dai Mary Oluwaseun ba ta halarci zaman kotun ba, duk da cewa an kai mata sammaci har sau uku.

Alkalin kotun, Chief Ademola Odunade, ya ce bayan duba lamarin, ya amince da bukatar Dauda tare da rusa auren nasu.

Kotun ta kuma umarci Dauda ya bai wa Mary N5,000 domin ta tattara kayanta daga gidansa, sannan aka ba da umarnin kai mata kwafin hukuncin kotun.

DA DUMI-DUMI

Kamfanin Dangote ya faÉ—aÉ—a kai man fetur kyauta zuwa Kano da wasu jihohi domin saukar da farashin man a gidajen mai

Ana sa ran rage kuɗin safarar man fetur zai ba ‘yan kasuwa ƙarin damar sauke farashin man a gidajen mai, idan aka samu ci gaba da rage kuɗaɗen da ke cikin tsarin rarraba man.

Maido da Tallafin Man Fetur (Subsidy) zai mayar da Najeriya baya, ya jefa mutane a wahala – Idris

Sai dai ya amince cewa ‘yan Najeriya na fuskantar wahalhalu sakamakon sauye-sauyen, amma ya ce dawo da tallafin man fetur ba mafita ba ce.

Farashin kayayyaki na raguwa a takarda, amma a zahiri farashin abinci na ƙaruwa, talakawa na fama da matsin rayuwa – Masana

Daga cikin matakan da ya ba da shawara akwai sakin hatsin da ke cikin rumbunan ajiyar gwamnati zuwa wuraren da ake fama da tsananin ƙarancin abinci, da kuma ɗaukar matakan gaggawa idan ambaliyar ruwa na cikin abubuwan da ke haddasa matsalar.

1 cikin 4 na mazan da aka yiwa Gwajin DNA a Najeriya ba su ne ubannin yaransu ba – Rahoto

Rahoton ya ce maza masu shekaru 41 zuwa sama ne suka fi yawa cikin wadanda suka nemi gwajin, inda suka kai kashi 48 cikin 100.

APC ta bukaci a binciki Dino Melaye da wasu jiga-jigan PDP kan zargin alaka da Dan Damfarar Intanet Hushpuppi

A wata sanarwa da Mataimakin Sakataren Yada Labarai na Kasa na APC, Yekini Nabena, ya fitar a Abuja ranar Asabar, jam’iyyar ta bukaci Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), da Hukumar Leken Asiri kan Harkokin Kudi ta Najeriya (NFIU), da sauran hukumomi su gudanar da cikakken bincike.

Kanun Labarai

Bankaɗo tsoffin takardun zargin Tinubu na iya bata martabar Najeriya tare da yin tasiri a zaɓen 2027 – Buratai

BankaÉ—o takardun tsofaffin laifukan da ake zargin Tinubu ko fitar da su na iya yin illa ga martabar Najeriya a idon duniya, sannan za su iya yin tasiri a zaben 2027 - Buratai ya bukaci 'yan Najeriya su yi watsi da zarge-zargen

Gwamnatin Birtaniya ta bukaci Musulmi su rage amfani da ruwa wajen alwala

Wasu masu fafutukar kare hakkin al'umma sun kuma ce Musulunci kansa ya yi kira da a guji barnatar da ruwa yayin alwala (almubazzaranci haramun ne a musulunci).

Kirista ya shiga Gasar Karatun Alƙur’ani a Masar, ya ci kyautar Umrah ya bai wa maƙwabciyarsa Musulma

Um Ali ta bayyana farin cikinta, inda Mina ya ce ya gan ta tana share hawayen farin ciki bayan ya sanar da ita cewa za ta samu damar zuwa Umrah.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img