Sojin Ruwa da Kwastam Sun Kama Buhunan Shinkafa 518 da Ake Zargin An Shigo da Su Ba Bisa Ka’ida Ba

Daga Wakiliya

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya (Navy), ta hannun NNS BEECROFT, tare da hadin gwiwar Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), sun kama kwale-kwale hudu dauke da buhunan shinkafa 518 da ake zargin an shigo da su kasar ba bisa ka’ida ba a hanyoyin ruwa na Badagry.

Kwamandan NNS BEECROFT, Commodore Aiwuyor Adams-Aliu, ya ce an gudanar da samamen ne a ranar 31 ga Yuli, bayan samun bayanan sirri daga Western Regional Control Centre (FALCON EYE), lamarin da ya sa aka tura jami’an rundunar zuwa wani shingen binciken Kwastam.

Ya bayyana cewa hedikwatar Western Naval Command ta jagoranci aikin tare da hadin gwiwar Western Marine Command na Hukumar Kwastam, yayin da aka kuma tura jami’an ruwa domin kara karfafa aikin.

A cewarsa, wannan samame na daga cikin kokarin Babban Hafsan Sojin Ruwa na Najeriya, Vice Admiral Idi Abbas, na amfani da fasaha da inganta ayyukan tsaro domin dakile masu aikata laifuffuka a yankunan ruwan Najeriya.

Har ila yau, ya ce Flag Officer Commanding na Western Naval Command, Rear Admiral Abubakar Mustapha, ya umarci ci gaba da gudanar da ayyukan leken asiri da kuma kara hadin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro domin yaki da safarar kayayyaki ba bisa ka’ida ba da sauran laifuffukan teku.

Rundunar Sojin Ruwan ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da hada kai da sauran hukumomin tsaro wajen yaki da fasa-kauri da sauran ayyukan haramtattu a yankunan ruwan kasar.

Sai dai sanarwar ba ta bayyana kama wani da ake zargi da hannu a safarar shinkafar ba.

DA DUMI-DUMI

ZaÉ“en 2027: Sarakuna a Kwara Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga APC, Za Su Taya Jam’iyyar YaÆ™in Neman ZaÉ“e

Shi ma Olofa na Offa, Oba Mufutau Gbadamosi Esuwye, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa 'yan takarar APC a jihar Kwara za su samu nasara a zaɓen 2027.

Ku Rika Zuwa Filin Jirgin Sama AÆ™alla Sa’o’i Uku Kafin Tashin Jirginku – NCAA Ta Gargadi Matafiya

Ya kuma buƙaci fasinjoji da su yi amfani da tsarin rajista ta intanet (online check-in) idan hakan ya yiwu, tare da zaɓen kujerarsu tun kafin isa filin jirgin.

2027: Matasan APC na Arewa Sun Yi Barazanar Janye Goyon Baya Ga Tinubu, Saboda Zargi Ana Nuna Musu Wariya

A cewar ƙungiyar, ta umarci shugabannin ƙungiyoyin goyon bayan APC 1,378 da ke jihohin Arewa 19 da Babban Birnin Tarayya Abuja su fara tattaunawa kan yiwuwar janye goyon baya ga takarar Tinubu ta wa'adi na biyu idan ba a saurari korafinsu ba.

UAE Za Ta Zuba Jarin Dala Biliyan $71 a Afirka, Domin Zurfafa HaÉ—in Gwiwa da Nahiyar

Ya jaddada cewa UAE za ta ci gaba da aiki tare da gwamnatocin Afirka da kamfanoni masu zaman kansu wajen aiwatar da ayyukan da za su haɓaka ci gaba mai ɗorewa da samar da damarmakin tattalin arziƙi ga nahiyar.

Matsalar Rashin Amincewa Da Ke Hana Kasuwancin Intanet Bunƙasa a Najeriya Musamman Arewa

A yau, aika kuɗi ta banki ko manhajojin kuɗi ya zama abu mai sauƙi a Najeriya. Amma sauƙin tura kuɗi ba yana nufin an magance matsalar kasuwanci ba.

Kanun Labarai

Kasar Guinea Ta Fice Daga Shirin Samar da Kuɗin Bai Ɗaya na ECOWAS -Ta Zabi Riƙe Kuɗinta

Ana sa ran shugabannin ECOWAS za su sake ganawa a watan Disamba domin tattauna sauran batutuwan da suka rage kafin fara amfani da kuÉ—in Eco.

Gaggawar Yaɗa Labaran da Ba a Tantance Ba Ka Iya Shafar Kasuwar Makamashi da Zuba Jari, Ya Jawo Tashin Farashi – NUPRC Ta Gargadi...

A ƙarshe, ta buƙaci 'yan jaridar da ke ba da rahotannin makamashi su mayar da hankali kan tantance bayanai, fahimtar alkaluma da kuma bayar da cikakken mahallin labari domin tabbatar da sahihanci da ƙarfafa amincewar jama'a.

Najeriya Ba Ta da Tattalin Kula da Abubuwan Da Aka Gina, Shi Yasa Kasar Ta Kasa Ci Gaba – Okonjo-Iweala

Mu a Najeriya ba mu da kyakkyawar al'adar kula da abubuwan da muka gina. Ni ma 'yar Najeriya ce, amma dole ne mu faÉ—i gaskiya," in ji ta.
spot_img

Labarai masu alaka

Sauran bangarori

spot_imgspot_img